Bookmark and Share

Sokanar Rasha

 

Al Gaddafi na hira HAUSA

Image description

Muammar Al Gaddafi na hira Hausa

Muammar Al Gaddafi speaks Hausa 

Audio |  |

Video |  | 

Image description


Sokanar Rasha


 

27.12.2008

Kasar  Rasha na daye daga kasashen duniya da kasashen yamma suka nemi mamayewa. A farawar karni na 19 sarki napoleon ya mamaye kasashe da daman na turai zuwa ga rasha dake da dimbin arzikin kasa  kawar garwoshi da karafuna da man petr da iskan gaz da daye sarwansu.

Haka zalika hitler yayi a yakin duniya na biyu inda ya tura sojawanshi zuwa ga rasha domin mamayeta.


Haka kuma shirin NATO ke neman yi kawar yadda Napoleon da Hitler sukayi. Yayi neman anfani da watsewar tarayyar soviet da kuma abinda yake kira nasara ga yakin cacar baka. Shirin NATO na fatan karbar kasashe da dama na tsofuwar soviet da na tsakiyarasiabayan ya karbi kasashen tsofon shirin tarayyar soviet al-amarin da rasha bata ji dadinsa ba wanda kuma ta dawka kamar halin neman gewayeta kawar yadda kowa yasan tana da gaskiya. Bayan an waceYugoslaviasaye aka fara neman gewaye kasar rasha.


Kasar rasha kasace may karfi wadda ba za-a iya mamayeta ko gewayeta da sawki kawar yadda tarihi ya nuna. Tana da makaman nuklea hiye da duka kasashen duniya.

Dan gani da fatan konciyar hankali muna kira domin a kare dan adam daga wani sabon yaki wanda zay halaka duka mutane ba kawar yakin duniya na farko da na biyu.

Sokanar rasha da gewayeta na nuna cewa ana iya haddasa yakin nuklea da bayda anfani dan soboda kasar amruka na anfani da ra-ayoyi na wawanci da ba na gaskiya ba.

Kasashen yamma da suka ji dadin yancinkanKosovo sun sa tammahar kasar abkaziya da ta osetiya ta kudu zasu neman yancin kansu su ma?!! Haka zalika halin kaka nikay da kasar amuruka ke ciki a kasar iraki ya farune bayan amuruka tayi anfani da ra-ayoyi na karya wa-anda mutaninda sukayi gudun kasarsu suka kaddama ma CIA.

Ci gaban shirin NATO da neman kara girma bayan wacewar hadadiyar kasashen rasha da ka karshen yakin cacar baka  bayda wata hujja say neman mamaye kasar rasha da sarwan duniya.

Kasar amuruka kawar ko wace kasa ta duniya nada yancin saron kanta da na konciyar hankalinta. Haka zalika wurinda take a geographia duniya na taimakamata domin tazamanto kasace may konciyar hankali wadda yan gudun hijra suka iya zama a ciki lami lahiya. Tana kuma nesa ga rikicin sawran nahiyoyin tsofuwar duniya. Dan gani da haka kasar amuruka na da hakkin a kafa ofishin kungiyar dimkin duniya da majlisar tsaro a kasarta dan saboda duka al-umomin duniya sun bada gudun mawarsu ga girka wannan kasa ta amuruka da kuma kasace da ba tadawki ko wane bangare ba.


Amma in kasar amuruka yazzamanto kawar yadda take a yanzu. A ko wane rikici a duniya say ta daw bangarenta wannan abune dake hana kwanciyar hankali da zaman lahiya a duniya da ko a kasar amuruka da kanta. Kasar amuruka ya kamata takoma ga ra-ayin Morni shugabanta na biyar (1817-1825). Wannan ra-ayin shine rishin shiga a cikin rikici da alaka tare da turai. Ya kamata ayi anfani da wannan ra-ayin dan abar shiga a cikin sha-anin kasashen duniya.

Haka zalika turai na da hakkin zama babbar nahiya ta panin siyasa da tattalin arzika da sojawa domin tazama sabon bangare saboda samun daydatuwa a duniya.

Haka say abar kasar rasha ta zama itama babar kasa a panin siyasa da na tattalin arziki da na sojawa domin ta tsare kanta.

Hadadiyar turai tana iya sayawa ba ta gama kanta da kasar amuruka may nisa. Say yazamanto turai taraba kasar amuruka da ta rasha haka kuma tekun atlas ya rabata da amurika. Say ta ci anfanin arzikin rasha na gaz da man petr da sarwansu. rasha ita ce abokin hulda da turai ba nahiyar amuruka ba. Turai In day ta kaddara anfanin da ta iya samu ga rasha da ta kafa alakar zumunta da ita ba tare da amuruka ba. Say day in yazamanto dalilin na kabila ne ko milkin mallaka da amuruka tayyi ma turai bayan yakin duniya na biyu kawar yadda ke wakana.


Wawanci da son banza da rishin kaddara masayi zasu sa duniya a cikin yakin da ba wanda zay cin riba a ciki dan saboda yakine sakanin kasashe masu makaman nuklea.

Kowa yasanda kasar rasha ba tarayyar soviet bace babanci ne mai muhimanci wanda nike jayowar hankalin duka duniya kansa. Hadadiyar soviet al-umomine da aka tilastama hadadiya da idiolojiya da al-ummomin basuyi imani da ita ba hal ma in Kremlin da kansu basuyi imani da wannan idiolojiyan.

 Amma Rasha a yanzu ba zata tsare wata idiolojiyar siyasa ko ta tattalin arziki amma zata tsare kasarta da al-umarta. Da koye rasha a yanzu,           saboda da idiolojiya ta fadi , al-umma bata fadi ba. Al-ummar ba za-a yarda tafidi dan in tafadi al-umma ta kare haka zalika yancin kanta da rayuwatta, da hakanan gara mutuwa.


Rishin kaddara masayi da rishin anfani da darasin rikici da tarayyar soviet kawar kashe kansa ne. rikicinda akayi a da tare da tarayyar soviet in aka sake yinsa a yanzu da rasha zaya sabbaba halaka.

 

Bookmark and Share